ha_tq/jer/41/17.md

343 B

A ina ne Yohana da mutanen suka je bayan da suka bar Mizfa?

Sun je Gerut Kimham, wanda ke kusa da Baitalami.

A ina ne Yohana da mutanen suke so su je?

Suna so su je Masar.

Don me ya sa suna so su je Masar?

Suna tsoron Kaldiyawa.

Don me ya sa Yohana da mutanen ke tsoron Kaldiyawan?

Suna tsoro saboda Ismayel ya ha she Gedaliya.