ha_tq/jer/41/11.md

156 B

Menene Yohana da dukkan hafsoshin da suke tare da shi sun yi sa'anda suka ji abin da Ismayel ya yi?

Sun kwashe dukkan mazajen su su yi yaƙi da Ismayel.