ha_tq/jer/41/08.md

231 B

Don me ya sa basu kashe mutane goma daga cikin mutane takwas ba?

Mutane goman sun gaya masu ciwa sunada tanadi.

A ina ne Ismayel ya jefa gawawwakin dukkan mutanen da ya kashe?

Ya jefa su a cikin ramin da sarki Asa ya kaƙa.