ha_tq/jer/41/06.md

217 B

Menene Ismayel ya gaya wa mutanen nan takwas?

Ya gayace su su ziyarci Gedaliya.

Menene Ismayel da mutanen sa suka yi wa mutane takwas sa'anda suka shiga birnin?

Sun yanka mutanen sai suka jefa su a cikin rami.