ha_tq/jer/40/15.md

215 B

Menene Yohana ya gay wa Gedaliya yake so ya yi?

Ya na so ya kashe Ismayel,

Menene tunanin Gedaliya game da maganar Nataniya akan Ismayel?

Gedaliya ya yi tunanin cewa Nataniya ya na yin karya game da Ismayel.