ha_tq/jer/40/13.md

259 B

Menene Yohanan da dukkan shugabanin rundunar suk tambaya a Gedaliya da Mizfa?

Sun tambaye shi ko ya sani sarkin Ba'al ya aiki Ismayel ya kashe shi.

Menene tunanin Gedaliya game da abin da Yohana da shugabanin rundunar ya gaya masa?

Bai yarda da su ba.