ha_tq/jer/40/05.md

233 B

Zuwa wurin wanene shugaban matsaron ya ce Irmiya ya je?

Ya ce Irmiya ya je wurin Gedaliya wanda ya ke kula da Yahuda.

Ina ne Irmiya ya je ya zauna?

Irmiya ya je wurin Gedaliya ya zauna a sakanin mutanen da aka bar sua ƙasar.