ha_tq/jer/40/01.md

355 B

Menene ya zo wa Irmiya bayan da Nebuzaradan ya kore shi daga Rama?

Kalmar Yahweh ya zo masa bayan da aka kore shi daga Rama.

Menene Nebuzaradan ya ke so ya yi da mutanenrushalima da Yahuda?

Ya na so ya kai su Babila.

Menene shugaban matsaran ya Irmiya game da Yahweh da aurushalima?

Shugaban matsaron Yahweh ya umurci masifa domin wanna wurin.