ha_tq/jer/39/17.md

226 B

Menene Yahweh ya ce zai faru da Ebed Melek a ranar da Yahweh ya dauki takobim sa akan birnin?

Ya ce zai ceci Ebed Melek.

Awani dalili Yahweh ya ceciEbed Melek da ga atkobi?

Zai ceci Ebed Melek domin ya yarda da Yahweh.