ha_tq/jer/39/15.md

161 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya gaya wa Ebed Melek mutumin Kush?

Yahweh ya gaya wa Ebed Melek mutumin Kush da cewa Yaweh ya na so ya kawo masifa a birnin.