ha_tq/jer/39/08.md

437 B

Menene Kaldiyawa (Babilawa)suka yi da gidaje da bangon Urushalima?

Sun kokone su.

Wanene Nebukadnezar ya kai bauta?

Ya kai sauran mutanen da su ka rage a birnin bautada mutanen da su ka kaura zuwa Kaldiyawa.

Wanne mutanen ne Nebukadnezar ya bari su zauna a Yahuda?

ya bar talakoki mutanen su zauna a birnin.

Menene Nabukadnezar ya bawa mutanen da su ka rage?

Nebuzaradan ya ba su harabai da fili wa mutanen da su ka rage.