ha_tq/jer/39/06.md

287 B

Menene Nebukadnezzar ya yi sa'anda aka kawo masa Zedakiya?

Ya kashe 'ya'yan Zedekiya a fuskarsa Ya kuma kashe dukkan muhimman mutanen Yahuda.

Menene sarkin Babila ya yi wa Zedakiya?

Ya cire idanuwan Zedekiya ya kuma ɗaure shi da sarƙoƙin jan karfe domin ya tafi da shi Babila.