Menene Zedakiya da dukkan ma yaƙan sa su ka yi sa'anda su ka ga shugabanen sarkin babila a kofar tsakiya?
Sun gudu da dare daga birnin.
Menene sojojin Kaldiyawa (Babilawan) suka yi sa'anda su hadu da Zedakiya?
Sun kama she su kawo she wurin Nebukadnezzar.