ha_tq/jer/38/19.md

153 B

Don me ya sa sarki Zedakiya ya na jin tsoron mutane da suka kaurace zuwa ga Kaldiyawa?

Yana tsoro cewa Nebkadnezar zai bar su su yi masa wulaƙan ci.