Irmiya ya gaya wa Zedakiya cewa idan ya je wurin Kaldiyawa zai rayu, amma idan bai je ba da she da birnin za su hallaka.