ha_tq/jer/38/14.md

220 B

Menene Irmiya yake tunanin Zedakiya zai yi idan Irmiya ya gaya masa gaskiya?

Yana tunanin Zedakiya zai kashe shi.

Ta yaya zedakiya ya sa Irmiya ya amsa masa?

Zedakiya ya rantse da Yahweh cewa ba zai kashe she ba.