ha_tq/jer/38/10.md

163 B

Menene umurnin da Zedakiya ya bawa Ebed Melek game da Irmiya?

Sarki Zedakiya ya umurci Ebed Melek ya dauki mutane talatin su cire Irmiya a ramin kamin ya mutu.