ha_tq/jer/37/16.md

179 B

Yaya Irmiya ya amsa wa Zedakiya sa'anda Zedakiya ya tanbaye shi ko yana da takobi daga wurin Yahweh?

Irmiya ya gaya wa Zedakiya cewa Yahweh zai bada Zedakiya ga sarkin Babila.