ha_tq/jer/37/14.md

199 B

Menene Iriya ya yi bayan da Irmiya ya gaya ma sa cewa ba zanzarewa ya ke yi zuwa ga Kaldiyawa ba?

Iriya ya dauki Irmiya zuwa ga shugabanen, wan da suka yi masa duke shi sun kuma sa shi a kurkuku.