ha_tq/jer/37/11.md

213 B

Don me ya sa Irmiya ya bar Urushalima?

Ya bari domin ya mallakin wasu ƙasa.

Menene Iriya ya ke tunanin cewa Irmiya ya je ya yi?

Iriya yana tunanin cewa airmiya yana zanzarewa zuwa ga Kaldiyawa (Babilawa).