ha_tq/jer/37/06.md

272 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya zai faru bayan da ya koma Masar?

ya gaya masa cewa Kaidiyawa za su koma, su yi yaƙi da birnin, su kama su su kuma kone ta.

Don me ya sa sojojin Fir'auna suke fitawa daga Masar?

Za su je su taimaki mutanen Yahuda yaƙi da Kalidiyawa