ha_tq/jer/37/03.md

233 B

Menene sarki Zedakiya da Zafanaya suka gaya wa Irmiya ya yi?

Sun gaya masa ya yi addu'a ga Yahweh domin su.

Don me ya sa Kalidiyawa (Babilawa) su ka bar Urushalima?

Suna so su gudu wa sojojin Fir'auna wan da su ke zuwa Masar.