ha_tq/jer/36/16.md

393 B

Menene ya faru bayan da Burak ya karanta daga cikin naɗadɗen littafi?

Mutanen da su ka ji Burak ya karanta sun ji tsoro sai suka yarda cewa su je su gaya wa sarki maganar sa.

Wane shawara shugabanen suka bawa Burak bayan ya gaya ma su cewa ya rubuta maganar Irmiya a cikin naɗadɗen littafi?

Sun gaya ma sa cewa yakamata she da Irmiya su boye kuma kada su bar kowa ya san inda suke.