ha_tq/jer/36/07.md

141 B

Don me ya sa Irmiya yana so Burak ya karanta naɗadɗen littafi?

Irmiya yana begen cewa mutanen za su ji su kuma bar mugayen hanyoyin su.