Irmiya ya umurce Burak ya dauki naɗadɗen littafin da kalmae Irmiya ya karanta wa iyalin Burak da kuma mutanen Yahuda.