Yahweh yana so Irmiya ya rubuta sunar sa a kan naɗaɗɗen littafin saboda mutanen Yahuda su ji Yahweh kuma Yahweh zai yafe masu.