ha_tq/jer/35/18.md

146 B

Wani alkawari ne Yahweh ya yi wa iyalin Rakabawa ta wurin Irmiya?

Yahweh ya yi alkawari cewa dole a sami wani a iyalin su da zai yi masa aiki.