ha_tq/jer/35/17.md

144 B

Menene Yahweh zai yi saboda mutanen Yahuda sun ƙi su yi masa biyayya?

Yahweh zai kawo masu dukkan masifa da ya faɗa cewa zai kawo a kansu.