Annabin ya gaya ma su su daina aikata mugun ta, su fara yin abu mai kyau, su daina bautawa wasu alloli su koma wa ƙasar su.