ha_tq/jer/35/12.md

183 B

Ta yaya Yahweh ya yi amfani da Rakabawa su zama misali mai kyau ga mutanen Yahuda?

Yahweh yana so mutanen Yahuda su yi masa biyayya kamar yadda Rakabawa suke yi wa Yonadab Biyayya