ha_tq/jer/35/08.md

189 B

Yaya Rakabawa su ka amsa wa umurnin Yonadab?

Rakabawa ba su taba gina gudaje ko su sha inabi ba.

A ina Rakabawa suke zama a Urushalima?

Sun tsira wa rundunar Kaldiyawa da Aramiyawa.