ha_tq/jer/35/05.md

493 B

Ta yaya Rakabawa suka amsa sa'anda aka ba su ruwan inabi su sha?

Da aka ba su ruwan inabi su sha Rakabawa sun ƙi su sha.

Don me ya sa Rakabawa sun ƙi su sha ruwan inabin?

Amma Rakabawan su ka ce, ba za mu sha inabi ba, gama kakanmu, Yonadab ɗan Rekab, ya umurcemu, 'Kada mu sha kowanne inabi, mu da zuriyarmu ba, har abada.

Don me ya sa Yonadab ya Umurce Rakabawa su gina gidaje, su shuka iri, su kuma shuka harabai?

Yonadab ya ba su wannan umurnin saboda za su zauna a alfarwa.