ha_tq/jer/32/41.md

161 B

Kamar yadda yahweh ya kawo masifa akan mutanen sa , menene zai yi da su anan gaba?

Yahweh ya ce zai kawo masu dukkan abubuwa ma su kyau da ya ce zai yi masu.