ha_tq/jer/32/38.md

142 B

Ta yaya Yahweh ya ke bawa mutanen Yahuda?

Zai ba su zuciya ɗaya da hanya ɗaya su girmama shi, kuma zai kafa madauwamiyar alkawari da su.