Sun juya bayan su ga Yahweh, sun kuma sa mugayen abubuwa a cikin haikali, sun gina bagadi wa Ba'al sun kuma yi hadaya da 'yayan su wa Molek.