ha_tq/jer/32/31.md

127 B

Har shi yaushe Urushalima zai zama tunzuru wa Yahweh?

Urushalima ya zama tunzuru na fushin Yahweh tun ranar da aka gina ta.