ha_tq/jer/32/24.md

122 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya yi da birnin Urushalima da aka bayra a hannun Babilawa?

Ya gaya masa ya siya filin.