ha_tq/jer/32/13.md

317 B

Menene Irmiya ya gaya wa Baruk ya yi da takardan hatimce?

Irmiya ya gaya wa Baruk ya dauki haimce da takardun kammala sayen ya sa su a sabuwar tukunyar ƙasa.

Wani sakon alkawari ne Yahweh ya na so ya bayar da siyan filin.

Yahweh yana so ya dukkan mutane za su sami cigaba da siyan gidaje, da haraba a ƙasar.