ha_tq/jer/32/10.md

171 B

Ta yaya Irmiya ya saya filin?

Irmiya ya sa hannu ya kuma hatimce ta Sai na gwada ma shi azurfar a ma gwaji, Sai na bada hatimtacciyar takardar ga Baruk a gaban shaidu.