ha_tq/jer/32/06.md

222 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya, cewa zai faru?

Yahweh ya gaya wa Irmiya cewa Hanamel ɗan Shallum kawunka na zuwa wurin Irmiya kuma za ya ce, "Ka saiwa kanka gonata dake Anatot, domin kai ne ka ke da 'yancin sayen ta.