ha_tq/jer/32/03.md

155 B

Don me ya sa Zedekaya ya sa Irmiya a cikin kurkuku?

Zedekaya ya sanya shi cikin kurkuku saboda Irmiya ya ce Babilawa za ta kama Zedekaya da Urushalima.