ha_tq/jer/31/33.md

140 B

Menene sabuwar alkawari da Yahweh za kafa da gidan Isra'ila da Yahuda?

Sabuwar alkawarin shine: Yahweh zai rubuta dokar sa a zuciyar su.