Zasu daina faɗa cewa, "Ubanni sun ci inabi masu tsami, amma haƙoran 'ya'ya ne suka dãsashe.
Kowanen mutum zai mutu da zunuban sa.