ha_tq/jer/31/23.md

162 B

Don me ya sa mutanen za su ce, "Bari Yahweh yayi maka albarka"?

Za su faɗa haka saboda Yahweh ya na zaune a biranen kuma manomi da makiyayi suma suna ƙasar.