ha_tq/jer/31/18.md

108 B

Don me ya sa Yahweh zai yi wa Ifraimu jinkai?

Zai yi masa jinkai saboda Ifraimu ya ji kunyar zunubai sa.