ha_tq/jer/31/12.md

117 B

Menene zai zama alamar Alherin Yahweh?

Mutanen za su sami abinci dayawa, ruwan inabi, mai da 'yayan garkin awaki.