ha_tq/jer/31/04.md

125 B

Menene budurwan Isra'ila zata yi bayan da Yahweh ya gina ta?

Za ta fita da murna da rawa ta kuma sami 'yaya ma si amfani.