ha_tq/jer/31/01.md

241 B

Yahweh zai zama Allahn Wanene?

Zai zama Allahn dukkan zuriyan Isra'ila.

Don me ya sa mutanen Isra'ila da suka tsira daga tokobi za su sami tagomashi a wurin Yahweh?

Za su sami tagomashi saboda Yahweh yana yi masu madauwamiyar ƙauna.