ha_tq/jer/30/16.md

193 B

Menene Yahweh zai yi wadan da suka jima Isar'ilawa ciwo?

Zai sa maƙiyin su su ciye su kama su su kuma tafi bauta.

Menene Yahweh zai yi wa Isar'ila?

Yahweh zai warkar da ciwon Isra'ila,