ha_tq/jer/30/08.md

130 B

Ta yaya Isra'ilawa za su yi bikin tsira daga bautar talala?

Zasu yi wa Yahweh Allahn su sujada su kuma yi wa sarki dauda aiki.